Modric zai bayar da shaida kan zargin cin hanci

Ana sa ran dan kwallon Real Madrid, Luka Modric, da na Liverpool Dejan Lovren za su bayar da shaida kan zargin cin hanci a Croatia.


Read More: Modric zai bayar da shaida kan zargin cin hanci
Source: BBC LFC